AREWA24 (@AREWA24Channel) header
AREWA24 (@AREWA24Channel) profile picture

AREWA24 ita ce gidan talabijin din nishadantarwa na farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa.

Kano, Nigeria
Joined September 2014
Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)Photo by AREWA24 (@AREWA24Channel)
Malam Inu kenan na Karime da Yaha🤣. Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
2
936
Mal inu gulma yakoma kome? Shirin Badariyya kashi na 7 zai zo muku a gobe lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. Kada ku bari a barku a baya! #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
1
839
Sady baby ko dai kasuwa take nemane🤔🤣. Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 kashi na 7 zai zo muku a gobe asabar da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand. Kada ku bari a barku a baya! #AREWA24 #TAKUCE #Dadinkowanawatagawata
3
1,060
Yaha fa tace babu kara ta bangaren kishiya, shin wai hakane? Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
4
1,086
Aisha tana baku shawara akan fa kada ku auri irin su Sunusi🤣. Shirin Badariyya yananan akan manhajar AREWA24 On Demand da kuma tashar mu ta Youtube. #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
1
13
1,249
Ku kasance da shirin Waiwaye Adon Tafiya na tashar AREWA24 domin sanin dukkanin al'adu. #AREWA24 #TAKUCE #WAIWAYE
1
1
33
2,230
Shirin Badariyya kashi na 6 zai zo muku a yau lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. Kada ku bari a barku a baya! #AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
7
1,035
Kishi da 'yar cikin ka ko masifa🤣. Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
14
1,847
Yau Sunusi ne da kaiwa Aisha fruit🤔🤣. Shirin Badariyya kashi na 6 zai zo muku a gobe lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. Kada ku bari a barku a baya! #AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
3
906
Shin wace wannan kuma a cikin Shirin Badariyya?🤔 Shirin Badariyya yananan akan manhajar AREWA24 On Demand da kuma tashar mu ta Youtube. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand, sannan ku danna mana subscribe a Youtube domin ku sha kallo! #AREWA24 #badariyya
1
2
40
2,322
Yaha ita take ganin ta kanta a wajan Mal.Inu🤣. Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
4
1,128
Wai Sunusi Badariyya yake sone ko me? Shirin Badariyya kashi na 5 zai zo muku a gobe lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. Kada ku bari a barku a baya! #AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
1
14
1,597
Mai yasa Mal.Inu ya takurawa Yaha ne🥹🤣. Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
9
1,614
Shirin Badariyya kashi na 4 zai zo muku a yau lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. Kada ku bari a barku a baya! #AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
1
10
1,406
Ashe Saude cika baki ne abun nata🤣. Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
2
968
Rashin Zisu yasa Badariyya tana shan wahala wajan content🥹. Shirin Badariyya kashi na 4 zai zo muku a gobe lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. #AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
2
885
Bilkisun da ka sani da ba fa itace yanzu ba inji Billy🤣🤣. Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 kashi na 4 zai zo muku a gobe asabar da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand. Kada ku bari a barku a baya! #AREWA24 #TAKUCE #Dadinkowanawatagawata
1
9
1,154
Meyasa Badariyya bata yarda da kwarewar Zisu ba? Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
1
1
4
1,062
Tsakanin Saude da Karime wa kuke tunanin zai tattaka wani?🤣 Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. #AREWA24 #TAKUCE #badariyya
1
2
988
Shirin Badariyya kashi na 3 zai zo muku a yau lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare. Kada ku bari a barku a baya! #AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
2
1
3
1,059