Kullum muna ganin ayoyi da darussa daga rayuwarmu da rayuwar sauran mutane, amma muna koyo daga gare su kuwa?
Kada ka tsananta son wani ko kiyayya ga wani. Wata rana so na iya komawa gaba, wata rana kiyayya na iya komawa soyayya/aminci
Don’t blame anyone for anything that happens to you. Fix yourself, fix your home, fix your community, fix your country, fix your world, don’t blame anyone!
Har gobe kwarewa da jajircewa hanyoyin cin nasara ne. Duk da cewa wasu lokutan mutum zai ga wasu sun bi wasu hanyoyi sun samu wani abu kafin kai ka samu ba. Sai dai su riga ka samu, amma daga karshe in shaa Allah za ka samu. Don haka mutum ya kama tabbas kuma ya ci gaba da jajircewa, wata rana sai labari

