For those who don't know me yet, I'm a graphic designer focused on Web3 and fintech Visuals.
I creating visuals that communicate the right message.
I turn ideas into purposeful visuals.
I'm always open to working with founders, teams, and businesses that value good design
Design has changed the way I see almost everything, even fashion
When choosing atampa or lace,
I find myself applying the same design principles I use in my work.
I naturally prefer simple styles, balanced colours, and patterns that aren't overcrowded.
4
22
391
Khadijah💜 retweeted
"AI won't replace everyone, but those who embrace it, learn it, and use it to solve real problems will always have an advantage over those who refuse to adapt.
Don't fear the future. Learn the tools that are shaping it, sharpen your skills, and become the person others struggle to compete with."
©Aliyu Almustapha
Khadijah💜 retweeted
A P2P transaction may take a few minutes to complete. But how much time do you spend getting there?
Finding a vendor, comparing rates, negotiating prices and waiting for crypto release.
Sometimes, getting the transaction done takes longer than the transaction itself.
Which step takes the most time for you?
Khadijah💜 retweeted
Ina so mu lura cewa Suratul Muzammil itace Surah ta 73 daga cikin jerin surorin Al-Qur'ani idan ka dauko kirgen daga sama (Fatiha), tana da Ayoyi 20, kuma Makiyya ce wato an saukar da ita kafin Hijirah.
A cikin surar a Aya ta farko sai Allah yace:
1. Ya kai wanda ka lulluba.
(Ya kai wanda ka rufu kana bacci da daddare, ka tashi).
2. Kayi tsayuwar dare sai dai kadan.
(Kayi Qiyamul Laili a daren ka gaba daya sai kadan, idan daren Awanni 12 ne toh kayi Ibada na Awa 10 ka huta na Awanni biyu, amma idan kana ganin hakan yayi yawa....).
3. Kayi Qiyamul Laili rabin dare (ka raba dare biyu, rabi kayi bacci sauran rabin kayi Qiyamul Laili), ko kuma ka kara ragewa (idan kana ganin ba zaka iya yin rabin dare kana Qiyamul Laili ba).
4. Ko kuma ka kara ragewa (daga quarter, ya koma Qiyamul Laili na Mintoci kamar 10 ko minti 15), sannan ka karanta Al-Qur'ani a hankali (da Tajweedin sa, idan kana Qiyamul Laili).
Kamar yana zaune a gefe sai yace toh me yasa aka ce Manzon Allah yayi Qiyamul Laili? sai Allah yace;
5. Saboda samu saukar maka da wata magana mai nauyin gaske (Al-Qur'ani kenan, yana da nauyi idan babu Qiyamul Laili zuciyar ka da kirjin ka ba zasu iya haddace shi ba, gabobin ka ba zasu iya implementing yi nayi da bari na bari dake cikin sa ba).
Ku duba fa Ayoyi 4 duk akan Qiyamul Laili. Idan kaje karshen surar a Ayah ta 20 sai Allah ya sake yin magana akan Qiyamul Lailin Manzon Allah da sahabban sa. Sai aka rufe surar da maganar tashi a cikin dare.
Masu lura da al'amuran da suke kai ka da kawowa a cikin Al'qur'ani suka ce sun lura;
1. Ayoyi 20 ne a cikin Suratul Muzammil, zai yi wahala ka shafe kwanaki 20 kana Qiyamul Laili kana rokon Allah akan wani abu sai an baka mafita akan sa, ko kuma a baka wannan abun.
2. Allah yayi magana akan Qiyamul Laili yace Manzon Allah yayi kokari yayi har lokuta 4 a cikin surar a Ayoyi 4. Aka ce daren gaba dayan sa, ko rabin daren, ko quarter, ko rabin quarter. Meaning duk yadda za'a yi dai Ya kai Manzon Allah (S.A.W) karka bari dare ya wuce baka yi Qiyamul Laili ba matukar kana da damar hakan.
(Da wannan wasu Malamai suka ce Qiyamul Laili farilla ce akan Manzon Allah shi kadai, dan haka suka ce aka samu Hadisan da suka nuna idan bai yi Qiyamul Laili a dare ba yakan rama su da rana ko da safe).
3. Suka ce duk abinda kaga yafi karfin ka ko ya gagare ka baka hada da Qiyamul Laili bane, duk katangar da ka gagara rusheta ka shigar da ita cikin Qiyamul Laili sai ka kaita har kasa.
4. Daga wadannan Ayoyin aka gano cewa idan akwai wani umarnin Allah da ka gagara bi, yake maka wahala ka tsayu da sallar dare zaka ga ka dawo kana bin wannan umarnin. Idan wani laifi kake yi ka gagara dainawa ka rike sallar dare zaka yi mamakin yadda za'a saka maka kyamar aikata laifin, zai dawo baya burge ka kuma baka son yi.
5. Ba karatun addini ba, hatta karatun Boko idan kana hada rayuwar ka da sallar dare Allah zai saukaka maka, zai baka nasara kafin ka gama karatun ko bayan ka gama karatun.
Good design does more than look good. It communicates.
I used @NasfamPay's feature poll to demonstrate how intentional design can turn a simple question into engaging visual content
Here's my creative thinking behind
Need a designer who thinks beyond visuals? My DMs are open.
Khadijah💜 retweeted
When a generation tolerates a wrong, the next (generation) will celebrate it, and the generation after it won't even know it's wrong.
GM
May this Friday bring renewed strength, answered prayers, and opportunities that bring us closer to our goals.
Keep believing. Keep moving. Ameen
For those who don't know me yet, I'm a graphic designer focused on Web3 and fintech Visuals.
I creating visuals that communicate the right message.
I turn ideas into purposeful visuals.
I'm always open to working with founders, teams, and businesses that value good design
7
26
342
Khadijah💜 retweeted
When I came across Nomad's thesis competition tweet, I noticed the announcement could communicate its message better and be more engaging.
So I decided to give it a redesign.
One thing I wanted to get right was making sure people could tell what the announcement was about at first glance.
That's why "Competition" takes the biggest spot in the design.
I also wanted the $500 prize pool to stand out because, let's be honest, that's one of the first things people would want to know. I gave the prize pool a good position and made the breakdown of the top three prizes easy to scan.
The trophy and Nomad mascot were there to capture the excitement that comes with winning and make the announcement feel more alive.
For the colours, I stuck with Nomad's signature lime green to keep the design connected to the brand while giving it that energetic feel.
At the end of the day, I wanted people to see the design and easily understand what the competition was about, what they could win and how to participate.
And I did just that.
Did I cook?
Slide 1: Original Design.
Slide 2: My Redesign.
Khadijah💜 retweeted
Kana tunanin idan ka yi kuɗi, za ka huta?
Sai ka fara samun kuɗin ne za ka fahimci cewa rayuwa ba ta da sauƙi.
Wata gwagwarmayar ma sai ka samu abin hannunka za ka fara ganinta.
Saboda samun kuɗi baya nufin matsaloli sun ƙare ba ne. Wani sabon matakin rayuwa ne kawai ya fara.
Web3 founders and community managers, don't let your events go unnoticed.
A well-designed flyer helps communicate the value of your X Space before the conversation even begins.
Designed for our web3 Space Leader.
Need one for your next event? DM me
Ka taɓa tattaunawa da wani game da wani abu, daga baya ka shiga Facebook, TikTok, ko wata kafar sada zumunta sai ka ga ana nuna maka videos da Reels da suka shafi abin da kuka tattauna?
Abin mamaki ko? Shin kuwa ka taɓa tsayawa ka yi tunanin yadda hakan ke faruwa?
A yau, bayananka suna da matuƙar daraja. Kamfanoni kamar Google suna tattara bayanai game da yadda kake amfani da intanet. Amma ka san irin bayanan da ake tattarawa da kuma yadda ake amfani da su?
Wannan shi ne ɗaya daga cikin dalilan da ya sa ya kamata ka fahimci Digital Security.
Mutane da dama suna tunanin cewa amfani da Strong Password shi kaɗai ya isa wajen kare kansu. Amma gaskiyar magana ita ce, Internet Security ya fi haka zurfi.
Daga kare wallet ɗinka zuwa fahimtar dabarun masu kutse da kuma yadda za ka guji fadawa tarkon hackers, akwai abubuwa da ya kamata kowane mutum mai amfani Internet da ya sani.
A saboda haka, muna gayyatarku zuwa wannan gagarumin Space na musamman da zai faɗaɗa fahimtarka game da Cyber security
𝗪𝗲𝗯𝟯 𝗙𝗿𝗶𝗱𝗮𝘆 𝗔𝗹𝗽𝗵𝗮𝘀 | 𝗘𝗽𝗶𝘀𝗼𝗱𝗲 𝟯𝟬
𝗧𝗼𝗽𝗶𝗰: Security Beyond Password
𝗧𝗵𝗲𝗺𝗲: Understanding Digital Security, Wallet Protection and Human Vulnerabilities in Web3.
𝗛𝗼𝘀𝘁: @aliy_almustapha
𝗖𝗼𝗵𝗼𝘀𝘁: @PIRESIDO
𝗖𝗼𝗵𝗼𝘀𝘁: @SdkSaddik
𝗚𝘂𝗲𝘀𝘁 𝗦𝗽𝗲𝗮𝗸𝗲𝗿:
@IbrahimSkamina
Founder & CEO, @Kaminovaglobal
𝗗𝗲𝘀𝗶𝗴𝗻𝗲𝗿: 𝗧𝗮𝗹𝗲𝗻𝘁𝗲𝗱 @Muh_khad
📅 𝗗𝗮𝘁𝗲: Friday, 6 November 2026
🕘 𝗧𝗶𝗺𝗲: 9:30 AM WAT
📍 𝗩𝗲𝗻𝘂𝗲: X Space
🔔 𝗦𝗲𝘁 𝗥𝗲𝗺𝗶𝗻𝗱𝗲𝗿: teapawt.org/i/spaces/1mdAJrZbdyZby…
Kada ka jira sai ka fuskanci matsalar tsaro kafin ka fara koyon yadda zaka kare kanka.
Sanin yadda ake kare kanka a yau, zai iya hana ka yin nadama a gobe.
Kada ku bari a ba ku labari!




























