Tofa💐(Mrs). retweeted
Ga zafin rana, Ga zafin Gari, Ga zafin Mulkin Bola. Allah Ya raba bawa da wahala. 🤲
Tofa💐(Mrs). retweeted
In shaa Allahu,...Sai kayi 🎶 In shaa Allahu,.....Sai kayi, 2027 Sai kayi 🎶🎶🤩💃
Atiku Abubakar, a leader with experience, wisdom, and love for the people. He has served, he has sacrificed, and he is ready to rescue Nigeria.
ATIKU OR NOTHING! Thank you KEBBI STATE, the love is Priceless 🙏 #AtikuInKebbi
Kai inaaaaa na sake tunanin Yasin..... Na janye kalaman cewa zan Aiko da gudun mawa.
In mutum yaga dama ya zauna in babii ga dama Bab come back to tl mu ci gaba da gashi.
Replying to @PweedyTofer
Amma Amana bata ce haka ba cause ai alkawari yafi rantsuwa 😭😭
Zan canza Hali na do Allah
Zancen gudumawa basai an samu karuwa ba a turon pakapaka
Kwarankwatsa karki sake hali Aminatu..... Haa in ciniki zan Aiko🤣🫢
Replying to @PweedyTofer
Amma Amana bata ce haka ba cause ai alkawari yafi rantsuwa 😭😭
Zan canza Hali na do Allah
Zancen gudumawa basai an samu karuwa ba a turon pakapaka
Lahaula😂🤣🤣🤣🤣, nayi da kaina sadakan nan, saboda na samu labari kwamushe kudin ake. Bayan na gama sadaka na wuce tallah saboda abun gudun mawa.
Ina wuni anti huwaila mai jama’a, nace jiya Jumu’a baki turon kudin ba ko kudin gudumuwa kike tarawa ne? Sadaqa dai na maganin masifa ehe 😒😏🙂↔️🙂😭😭
This is 2n1
@PweedyTofer
Tofa💐(Mrs). retweeted
Wlh as a divorced or widow woman with kids, even if bazaki kama kanki for anything ba, do it for your children. You’re a mother fa.
Tofa💐(Mrs). retweeted
Welcome to Arewa Twitter, home of
“Nafi kowa sanin Allah da tsoron Sa,”,
“Nafi kowa rashin kunya da rashin mutumci”,
“Zaman kaina nakeyi”
“Mijina baida takura, he’s so loving and understanding”
“Bana tsoron kowa bana son raini”
“Kowa nada Yanci”
Add yours















