UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06) header
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06) profile picture

In the end, we all become memories ✍🏽🕊️ And surely your Lord will give so much to you that you will be pleased ||Visca_Barca 💜❤️ ||#TeamMessi 🐐🤴🏼

Joined June 2015
Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)Photo by UK’s 🇦🇷 🇪🇸 (@Uks_06)
Verse of the day
56
494
3,677
This is your moment of open doors, favour, and breakthrough. Have a truly blessed and victorious day.
5
By His grace, today is already blessed for you. May the Lord open doors that no one can close and bring the right people your way. Go out with courage, speak with wisdom, and get ready for good news. What was held back for so long is finally finding you.
5
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
"Ina tuna wani lamari da ya faru a zamanin da nake Gwamnan Jihar Borno. A watan Maris na shekarar 2017, lokacin da muke cikin tsananin fama da mummunan bala'in ta'addancin Boko Haram, Asiwaju ya ziyarci Borno na tsawon kwana biyu domin jajanta wa al'ummarmu da kuma ƙaddamar da wasu ayyuka. Ya gane wa idonsa irin ɓarnar da ta'addancin ya haifar. Ya ƙaddamar da gidajen sake tsugunar da 'yan gudun hijira, da makarantu, da sauran ababen more rayuwa. Mun raɗa wa wani rukunin gidajen likitoci sunansa domin karrama shi bisa kasancewarsa tare da mu a gwagwarmayar siyasarmu. Har yau, wannan lamari ya kasance wani ɓangare mai ɗorewa na dangantakar siyasar da ke tsakaninmu." Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima #ArewaForAsiwaju #A4A
62
77
5
81
1,114
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
BISMILLAH Start your day with bismillah,and let Allah's blessing guide your way. Good morning.
13
15
33
423
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
Arewa sai Asiwaju! #ArewaForAsiwaju #A4A
A4A ta halarci gangamin APC a Lapai Ƙungiyar Arewa for Asiwaju (A4A) na daga cikin mahalarta gangamin APC da aka gudanar a Lapai, Jihar Neja, yayin ƙaddamar da harkokin yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa da na Gwamna a yankin. Gangamin ya samu halartar shugabannin jam'iyyar da sauran masu ruwa da tsaki. #ArewaForAsiwaju #A4A
10
17
1
22
415
Hala Madrid how market 😂😂
15
When you choose peace it comes with a lot of goodbyes.
19
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
The new 44 km dual carriageway Ring Road that links the Minna–Bida Road. This represents an unprecedented level of infrastructural progress in Niger State under Governor Bago’s leadership. History is being made. Falle biyu ce!
1
10
14
600
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
A4A ta halarci gangamin APC a Lapai Ƙungiyar Arewa for Asiwaju (A4A) na daga cikin mahalarta gangamin APC da aka gudanar a Lapai, Jihar Neja, yayin ƙaddamar da harkokin yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa da na Gwamna a yankin. Gangamin ya samu halartar shugabannin jam'iyyar da sauran masu ruwa da tsaki. #ArewaForAsiwaju #A4A
74
103
8
113
1,572
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
Lapai ta yi cikar jama'a yayin gangamin APC An samu fitowar jama'a a Lapai yayin tarbar Gwamna Mohammed Umaru Bago da sauran shugabannin APC a gangamin yaƙin neman zaɓen 2027. Taron ya haɗa mambobin jam'iyyar, shugabanni da masu ruwa da tsaki daga yankin. #ArewaForAsiwaju #A4A
76
104
5
118
2,471
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
An gudanar da gangamin APC a Lapai An gudanar da gangamin APC a Lapai, Jihar Neja, inda Gwamna Mohammed Umaru Bago da sauran ƴan takarar jam'iyyar suka samu tarba daga shugabanni da magoya bayan APC a yankin. #ArewaForAsiwaju #A4A
78
96
4
109
1,014
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
Al'ummar Agaie sun fito tarbar Gwamna Bago Al'ummar Agaie sun fito domin tarbar Gwamna Mohammed Umaru Bago yayin da tawagar yaƙin neman zaɓen APC ta isa yankin. Jama'a sun shafe sa'o'i suna jiran isowar tawagar, inda tarbar ta zama wani muhimmin ɓangare na ziyarar gangamin. #ArewaForAsiwaju #A4A
67
93
5
102
995
Be a good person, but don’t waste your time proving it.
14
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
Gov. Bala Muhammad, Kauran Bauchi is openly campaigning for President Bola Ahmed Tinubu despite the fact his Gubernatorial candidate is running under APM. He said, “I must thank Mr President because he helped me in my position as your leader. When armed bandits wanted to invade this state, he sent a lot of soldiers and established two military battalions. All the projects I have been doing for you as a governor, it is because he gave me enough money and didn’t discriminate against me because I am from the opposition party.” #ArewaForAsiwaju #A4A
31
141
18
308
22,109
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
75
103
5
120
1,421
I am at peace no matter the state I wake up in, whether it's one I welcome or one l wish to avoid. Because goodness is not found in what I love or in what I detest. It is found in what Alläh decrees.
10
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
🚨| BIG BREAKING: FIFA is reportedly considering Messi’s free-kick against Columbus Crew for a Puskás Award nomination.⚽️🐐
38
277
13
4,891
92,698
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
Najeriya ba za ta ƙara bai wa ƙasashen waje aikin buga takardar da ke ɗauke da shaidarta ba!!! Aza harsashin ginin Cibiyar Kera Fasfo ta Ƙasa (NPMC) a hedikwatar Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) da ke Abuja, ya kammala jerin gyare-gyaren da aka tsara cikin shekaru huɗu: daga neman fasfo ta intanet (2023), ɗaukar zanen yatsu da hoto ba tare da zuwa ofis ba (2024), buga bayanan masu fasfo a nan gida (2025), har zuwa kera fasfo ɗin gaba ɗaya a cikin gida. Cibiyar za ta fara aiki nan da watan Mayu, 2027. Za ta yi amfani da fasahar AI, kuma za ta samar da wutar lantarkinta da kanta. Za ta riƙa kera fasfo miliyan 6 a kowace shekara, kuma za a iya ƙara yawan zuwa miliyan 10. Hakan zai wadatar da buƙatun cikin gida, kuma zai ba Najeriya damar sayar da fasfo ga ƙasashen yankin. Muna faɗa da ƙarfin gwiwa cewa wannan shi ne yadda hukumomi ke cika aiki a zahiri, a ƙarƙashin Mai Girma Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, GCFR. #ArewaforAsiwaju #A4A
81
105
7
124
1,741
UK’s 🇦🇷 🇪🇸 retweeted
Congratulations, my man! The man of the hour. Earning a first-class degree is no small feat, let alone doing it twice at two different reputable universities. No wonder they want you to lead their ‘idolution’ sorry, revolution. 😂 I guess all that intelligence has to find an outlet, hence the calls for you to become our Mandela on Rant Street. 😅 May Allah put barakah in your knowledge and the qualifications you’ve earned. Ameen, my brother. @gimbakakanda
145
207
11
476
53,376