alkalanci (@alkalanci) profile picture

Bin diddigi ikirari da labarai domin bankado na karya dama wadanda akayi su don kawar da hankalin mutane ko sauya musu tunani. (Misinformation, Disinformation)

Nigeria
Joined October 2024
Ranar farko: Taron horas da malaman addini mata a Kano da Alkalanci/IMDII suka shirya domin yaki da labaran karya da Farfaganda wanda ma'aikatar harkokin wajen Burtaniya ta bada tallafi. Yana cikin jerin taruka bita da Alkalanci keyi a jihohi daban-daban
20
Abinda wakilin Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Il ya fada da kuma abinda sakataren majalisar malamai ta jihar Kano shima ya fada kan taron horas da malaman addini mata a Kano.
13
Ranar farko: Taron bita ga malaman addinin musulunci mata da Alkalanci/ IMDII suka hada a Kano domin cigaba da yaki da labaran karya. Masu bada horo da wadanda suka halarci bitar sun tattauna kan batun. Wannan bita ana yi ne bisa tallafin FCDO/ISF West. #ALKALANCI #Misinformation
25
Shugabar shirye-shirye da tsare-tsare ta Alkalanci Victoria Bamas @BamasVicToria kenan yayin jawabi kan yadda shirin horas da malaman addini da Alkalanci ta haɗa.
1
1
43
Yayin da Editan Alkalanci Alhassan Bala @balahassanu ke gabatar da maƙala a taron bita ga malaman addini Musulunci da Kirista a Jos domin ƙoƙarin yaƙi da labaran ƙarya. @UKinNigeria @FCDOGovUK
1
2
62
Ranar farko: Babban limamin Jami'ar Jos Farfesa Yusuf Abdullahi Yusuf ya gabatar da maƙala kan malaman addini a lokacin kafafen sada zumunta na zamani. Ya gabatar ta mahangar addinin Musulunci. Wanda @theimdil ta shirya ƙarƙashin Alkalanci da tallafin @UKinNigeria FCDO/ISF.
1
2
50
Ranar farko: Babban limamin Jami'ar Jos Farfesa Yusuf Abdullahi Yusuf ya gabatar da maƙala kan malaman addini a lokacin kafafen sada zumunta na zamani. Ya gabatar ta mahangar addinin Musulunci. Wanda @theimdil ta shirya ƙarƙashin Alkalanci da tallafin @UKinNigeria FCDO/ISF.
2
39
Yayin buɗe taron bita ga malaman addini da @theimdil ta haɗa ƙarƙashin Alkalanci kan yaƙi da labaran ƙarya. Taron da shugaban ƙungiyar CAN reshen jihar Pilato da wakilin shugaban ƙungiyar JNI da wakilin ofishin jakadancin Burtiniya @UKinNigeria halarta tare da yin jawabi.
1
2
28
Shekaru biyu na aikin yaƙi da labaran ƙarya
1
16
Ilimi Kogi ne... Mu kuka sani dangane da Najeriya?
1
2
14