Ladyr🛑 (@ladyr7863) header
Ladyr🛑 (@ladyr7863) profile picture

ya Allah ya karawa babanmu rahamarka Ameen ya Allah 🤲

Kano, Nigeria
Joined November 2024
Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)Photo by Ladyr🛑 (@ladyr7863)
Kaduna-Kano Railway: Gwamnatin Tarayya ta kammala gwajin tafiyar jirgin ƙasa na titin dogo mai faɗin layi biyu na Kaduna zuwa Kano, mai tsawon kilomita 190, gabanin buɗe shi a hukumance a ranar 3 ga Disamba, 2026. Ana sa ran aikin zai inganta sufuri, sauƙaƙa zirga-zirgar jama’a da kayayyaki, tare da bunƙasa harkokin kasuwanci da tattalin arziki a Arewacin Najeriya, musamman tsakanin Abuja, Kaduna, Zariya da Kano. Thank you President Tinubu.
1
21
1
20
578
Ladyr🛑 retweeted
Such enthusiasm reflects the growing support for PBAT across the country. The momentum is building, and the commitment to a greater Nigeria remains strong. 🇳🇬❤️ Tinubu Go Again 2027!" #ArewaForAsiwaju #A4A
1
4
5
166
Ladyr🛑 retweeted
The massive turnout today in Ibadan was a powerful demonstration of the people’s support for and solidarity with President Bola Tinubu. Oyo is indeed in the bag for Asiwaju. #ArewaForAsiwaju
3
8
11
239
Ladyr🛑 retweeted
Gov. Abba Kabir Yusuf: 3 Years of Putting Education Back on Track #AbbaIsWorking #KanoEducation Abdullahi I. Ibrahim SSA Digital Media
7
9
211
Ladyr🛑 retweeted
The Kano State Government, under the leadership of Gov. Abba Kabir Yusuf, continues to upgrade road networks across Gwale to improve connectivity, ease transportation and boost economic activities. Thank you, Gov. Abba Kabir Yusuf. #AbbaIsWorking.
1
10
9
177
Ladyr🛑 retweeted
Aikin magudanar ruwa da ma'akatar samar da ruwan sha,karkashin Jagorancin Dr. @DahirMHashim ta ke yi me tsawon mita 900. Wannan qudiri ne na Gwamnatin Kano bisa kulawar Gwamna Abba Kabir Yusuf take aiwatar wa don inganta harkar ruwan sha a Jihar Kano. #Abbaisworking #Cleanwater #Water
13
13
254
Ladyr🛑 retweeted
Happy birthday to the boss @NuhuRibadu , a man of enduring legacy and integrity, a builder of people. On behalf of the several other young people you have mentored and continue to guide, we say thank you. May Allah reward you for all you have invested in us and grant you the fruits of your good deeds in this life and in the Hereafter. Ameen. Happy birthday, Mr. Fix-It!
83
143
30
192
7,973
Gov. Abba Kabir Yusuf: 3 Years of Putting Education Back on Track #AbbaIsWorking #KanoEducation Abdullahi I. Ibrahim SSA Digital Media
5
20
1
19
913
Ladyr🛑 retweeted
See crowd who came out for Asiwaju in Ibadan today. Nigerians are fully prepared to vote for president Asiwaju again. #ArewaForAsiwaju #A4A
7
10
1
11
187
Yau dai Ibadan ta girgiza! Ko ina ka duba sai APC. Da yardar Allah, Bola Ahmed Tinubu zai lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya. #ArewaForAsiwaju #A4A
60
76
5
94
2,041
Ladyr🛑 retweeted
1
2
73
Lokacin na Asiwaju ne da yardar Allah ✌🏼 #A4A #ArewaforAsiwaju
6
8
1
10
138
Governor Abba K. Yusuf has announced that his administration will sponsor 200 students to Baba-Ahmad University every year, in a bid to expand access to quality education.
1
20
27
2,017
Ladyr🛑 retweeted
See crowd who came out for Asiwaju in Ibadan today. Nigerians are fully prepared to vote for president Asiwaju again. #ArewaForAsiwaju #A4A
9
6
10
249
Ladyr🛑 retweeted
President Bola Tinubu’s administration plans to provide N200 billion in modern agricultural inputs to reduce farmers’ production costs, alongside a plan to establish grain-buying depots across the country to ensure farmers get good prices and increase their incomes. Jigawa State Governor Malam Umar Namadi outlined these measures being planned by the federal government at the APC North Central zonal rally held in Jahun, Jigawa State. The rally also showcased ongoing development projects in the state, including the launch of road projects spanning 34 kilometers at a cost exceeding N12 billion. Governor Namadi also outlined projects being carried out in health, education, infrastructure, social welfare and agriculture across all 287 wards in Jigawa State. #ArewaForAsiwaju #A4A… x.com/Arewa4Asiwaju/
1
2
3
82
Lokacin da Shugaba Tinubu ya karrama waɗanda hatsarin jirgin ruwan da ya auku a Jihar Bayelsa ya rutsa da su, inda mutane da dama suka rasa rayukansu. #ArewaForAsiwaju #A4A
90
116
8
127
1,896
Shugaba Tinubu ya sha alwashin farfaɗo da masana'antu a Najeriya Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin ci gaba da jawo masana'antu zuwa Najeriya, inda ya buƙaci al'ummar Jihar Oyo da su fito ƙwansu da kwarkwatarsu su kaɗa wa jam'iyyar APC ƙuri'a a zaɓuka masu zuwa domin ɗorewar ci gaban da ake samu. Shugaban Ƙasar ya kuma bayyana cewa ya sanya hannu kan yarjejeniya da kamfanin Yutong na ƙasar China domin farfaɗo da tsohuwar masana'antar Leyland da ke Ibadan, domin ƙera motocin sufurin jama'a da kuma haɗa motoci. Ya bayyana hakan ne a wajen gangamin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam'iyyar APC da aka gudanar a Ibadan, inda ya kuma jajanta wa al'ummar Jihar Bayelsa kan hatsarin jirgin ruwan da ya yi sanadin rasa rayukan mutane da dama. #ArewaForAsiwaju #A4A
77
101
11
112
1,850
Sanata Adams Oshiomhole ga Seyi Makinde: "...Shin ranka ya ɓaci ne saboda Shugaba Tinubu na ba ɗalibai rancen karatu? Shin ranka ya ɓaci ne saboda Shugaba Tinubu na gina babbar hanyar Legas zuwa Calabar? Shin kana so yajin aiki ya dawo jami'o'inmu ne? Shin waɗannan ne abubuwan da kake so ka sake wa fasali?..." #ArewaForAsiwaju #A4A
72
91
9
104
1,588
Ladyr🛑 retweeted
Assallamu alaikum! Barka da safiya! Dan Allah Dan son Annabi SAW ka taimakawa business dina ina son na kara karfafashi nation wide In shaa Allah @CaptJamyl ina maka fatan alheri nagode sosai.
2
5
1
10
101
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu na shirin bayar da tallafin takin zamani na naira biliyan 200 domin rage wa manoma tsadar noma, tare da shirin kafa rumbunan sayen hatsi a faɗin ƙasar nan domin tabbatar da cewa manoma na samun farashi mai kyau tare da inganta kuɗin shigarsu. Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ne ya bayyana waɗannan matakai da gwamnatin tarayya ke shirin ɗauka a wajen gangamin jam'iyyar APC na shiyyar tsakiya da aka gudanar a Jahun, Jihar Jigawa. Gangamin ya kuma baje kolin ayyukan ci gaba da ake gudanarwa a jihar, ciki har da ƙaddamar da ayyukan hanyoyi masu tsawon kilomita 34 da kuɗinsu ya haura Naira biliyan 12. Gwamna Namadi ya kuma bayyana ayyukan da ake gudanarwa a fannonin kiwon lafiya, ilimi, ababen more rayuwa, tallafin dogaro da kai da kuma noma a dukkan mazaɓu 287 na Jihar Jigawa. #ArewaForAsiwaju #A4A
96
122
12
134
1,748